Back to Home
Wayyo Allah Na

Wayyo Allah Na

OG Abbah

Wayyo Allah Na

Lyrics

O.
Boza presido, set set set
Dj Abdul akan kida
Inkanada kudi, kanada aboki
Suma tsaki
Bana tsoron Baki
Wayyo Allah, wayyo Allah n
Duniya na ban tsoro
Duniya na ban tsoro
Nina Dafa, kuma ya nuna
Chachacha bayan Idona
Barsu suyi, ko a rigana
I dey my dey, na they dey find me
Ganewa sai mai hankali
In abinchin akwai dadi, sai na taba
Duniya na ban tsoro
Duniya na ban tsoro
Kar Ka bari su kashe maka
Ruwa na dukanka,
Inbaka chi ba, su chi maka
Abuma sai ansiya maka
Kutuma Bura'uba
Duniya na ban tsoro
Duniya na ban tsoro
Tap highlighted lyrics to view annotations

Credits

Producers

Abdul on the beat, Dj Abdul